MANUNIYA: Batun Tsige Tsohon Mataimakin Gwamnan Jihar Zamfara Da Salon Mulkin Tinubu, Yuni 23, 2023

Isah Lawal Ikara

KADUNA, NIGERIA - A cikin shirin Manuniya na wannan makon mun maida hankali ne akan hukuncin haramta tsige tsohon Mataimakin Gwamnan jihar Zamfara da kuma salon mulkin Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu.

Saurari cikakken shirin da Isah Lawal Ikara ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

MANUNIYA: Batun Tsige Tsohon Mataimakin Gwamnan Jihar Zamfara Da Salon Mulkin Tinubu, Yuni 23, 2023.mp3