MANUNIYA: Batun Juyin Mulkin Sojoji a Gabon - Satumba 1, 2023

Isah Lawal Ikara

Shirin Manuniya na wannan makon ya maida hankali ne akan juyin mulkin da sojoji su ka yi a Gabon, da kuma kokarin shigar da Aljeriya cikin sulhun Nijar, sai kuma maganar matsalar tattalin arzikin Najeriya.

Saurari shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

MANUNIYA