Shirin Manuniya na wannan makon ya maida hankali ne akan maganar albashin 'yan-majalisar Dokokin Tarayyar Najeriya, da kuma rikicin siyasa tsakanin gwamna Abdulkadir Bala Mohammed na jamiyyar PDP da kuma daya daga cikin 'yan Majalisar Dattijan jihar Bauchi.