MANUNIYA: Barazanar Tsige Shugaba Buhari Da Maganar Cire Tallafin Man Fetur A Najeriya, Satumba 23, 2022

Isah Lawal Ikara

KADUNA, NIGERIA - A cikin shirin na wannan makon mun sake waiwayar maganar barazanar tsige Shugaban kasa Buhari da 'yan Majalissar Dattijai su ka yi da kuma sabuwar rigimar da ta taso cikin Jam'iyyar PDP a Jihar Gombe, sai kuma maganar cire tallafin man-fetur a Najeriya da sauran batutuwa.

Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari (Hoto: Fadar shugaban kasa)

Majalisar Dattawan Najeriya (Facebook/Majalisar Dattawa)

Saurari cikakken shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

MANUNIYA: Barazanar Tsige Shugaba Buhari Da Maganar Cire Tallafin Man Fetur A Najeriya, Satumba 23, 2022.mp3