Makarantar 'Yan Mata Dake Dapchi A Yobe Da 'Yan Boko Haram Suka Kai Hari

Uwar wata 'yanrinyar da aka sace

Yaran da suka samu tserewa


'Yanuwan 'yan matan da aka sace suna juyayi

'Yaruwar wata da aka sace

'Yanuwan yaran da aka sace

Ita ma an sace 'yar'uwarta

Kofar shiga gidan kwanan daliban a cikin makarantarsu

Wasu iyaye suna duba sunayen wadanda aka bace

Makarantar da aka kai hari

Wasu 'yan makarantar da suka samu tserewa

Allon dake dauke da sunan makarantar

Shugabannin makarantar na rokon Allah

Mutanen da suka je kauyen Jumbam domin gaida wata da aka sace diyarta

Gaisuwa a kauyen Jumbam

Mata suna tafiya kan titin garin Dapchi

Bashir Alhaji Muazu, mahaifin Fatima Bashir da aka sace, wanda yanzu yake sugabancin iyayen da aka sace 'ya'yansu ya na wayar tarho

Amina Usman 'yar shekaru 15 da haihuwa ta na cikin wadanda suka samu tserewa

Ranar Litinin din makon jiya ne 'yan Boko Haram suka kai hari a makarantar sakandare ta mata dake Dapci a cikin jihar Yobe inda suka sace 'yan mata 106 wadanda har yanzu babu duriyarsu