Majalisar Dokokin Ghana Ta Amince Da Kudurin Dokar Haramta Zargin Mutane Da Maita

Your browser doesn’t support HTML5

Majalisar dokokin Ghana ta amince da wani kudurin doka da za ta haramta zargin mutane da maita. Idan kudurin ya zama doka, zai tilasta rufe sansanonin da mutanen da ake zarga da maita suke zuwa neman mafaka don kar a halaka su.