VOA60 DUNIYA: Majalisar Dinkin Duniya Ta Lura Cewa Ya Zama Tilas A Kwashe Mutane A Gabashin Ghouta

Your browser doesn’t support HTML5

Majalisar dinkin Duniya ta lura cewa ya zama tilas a kwashe mutane a gabashin Ghouta saboda fada ada ake ci gaba da yi, duk da cewa akwai yarjejeniyar tsagaita-wuta ta sao’I biyar da shugaba Bashar al Assad ya ayyana.