VOA60 AFIRKA: NIGERIA Mabiya Mazahabar Shi'a A Najeriya Sun Binne Mambobinsu Da Aka Kashe

Your browser doesn’t support HTML5

Mabiya mazahabar shi'a a Najeriya sun binne mambobinsu da suka ce an kashe a lokacin wata arangama da 'yan sanda.