ABUJA, NIGERIA - A shirin na wannan makon mun leka Jamhuriyar Nijar ne inda muka tattauna da kwararren likita kuma shugaban asibitin Kaura Hasau dake Maradi, Dr. Manou Amadou kan yadda sauyin yanayi ke shafar lafiyar ‘dan adam.
Saurari cikakken shirin da Hauwa Umar ta gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5