ABUJA, NIGERIA - A shirin na wannan makon, Majalisar Dinkin Duniya ta ware 20 ga watan Maris na kowacce shekara ne a matsayin ranar kula da lafiya da kuma tsaftar baki ta duniya.
Dalilin haka ne muka zanta da Sakataren Kungiyar Ma'aikatan Lafiya masu kula da tsafta da lafiyar baki, Kwamred Yasinu Khalil, wanda ya mana bayani game da wannan rana da kuma muhimmancinta.
Saurari cikakken shirin da Hauwa Umar ta gabatar:
Dandalin Mu Tattauna