LAFIYA UWAR JIKI: Yadda Amfani Da Magungunan Antibiotics Na Dabbobi Ke Shafar Mutane, Nuwamba 21, 2024

Hauwa Umar

A shirin Lafiya na wannan makon mun tattauna ne tare da Dr. Lawali Bello Yahaya likitan dabbobi a Najeriya akan yadda ake amfani da magunguna nau'in Antibiotics da kuma yadda hakan yake shafar mutane.

Saurari cikakken shirin da Hauwa Umar ta gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

LAFIYA UWAR JIKI: Yadda Amfani Da Magungunan Antibiotics Na Dabbobi Ke Shafar Mutane, Nuwamba 21, 2024.mp3