Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

LAFIYA UWAR JIKI: Tasirin Wanke Hannu Ga Lafiyar Dan Adam Oktoba 17, 2024


Hauwa Umar
Hauwa Umar

Shirin Lafiya Uwar Jiki na wannan makon ya yi nazari ne a kan tasirin wanke hannu ga lafiyar dan adam.

Bincike ya nuna cewa tsaftar hannu yanada matukar muhimmanci a rayuwar al'umma, kuma yana da rawar da yake takawa wajen kare yaduwar cututtuka a tsakanin al'umma.

Hakan yasa aka ware rana ta musamman a wannan watan na Oktoba a matsayin ranar wayar da kan jama'a game da wanke hannu.

Saurari shirin da Hauwa Umar ta gabatar:

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG