Shirin Lafiya Uwar Jiki na wannan makon ya yi nazari ne a kan tasirin wanke hannu ga lafiyar dan adam.
Abuja, Najeriya —
Bincike ya nuna cewa tsaftar hannu yanada matukar muhimmanci a rayuwar al'umma, kuma yana da rawar da yake takawa wajen kare yaduwar cututtuka a tsakanin al'umma.
Hakan yasa aka ware rana ta musamman a wannan watan na Oktoba a matsayin ranar wayar da kan jama'a game da wanke hannu.
Saurari shirin da Hauwa Umar ta gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5