LAFIYA UWAR JIKI: Sinadirai Da Irin Abincin Da Jiki Ke Bukata Lokacin Azumi, April 04, 2024

Hauwa Umar

ABUJA, NIGERIA - A shirin na wannan makon mun tattauna ne da Dr. Manou Amadou na asibitin Kaura Hasau dake jihar Maradi a Jamhuriyar Nijar akan sinadarai da kuma irin abincin da jiki ke bukata musamman a wannan lokaci na azumin watan Ramadan.

Saurari cikakken shirin da Hauwa Umar ta gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

LAFIYA UWAR JIKI: Sinadirai Da Irin Abincin Da Jiki Ke Bukata Lokacin Azumi, April 04, 2024.mp3