LAFIYA UWAR JIKI: Illar Shan Magani Ba Bisa Shawarar Likita Ba Da Mutane Ke Yawan Yi, Disamba 26, 2024

Hauwa Umar

A shirin Lafiya na wannan makon mun tattauna ne da Dr. Tukur Isma’il a kan shan magani ba bisa shawarin likita ba musamman magunguna masu kara kuzari ko na ciwon jiki da mutane ke yawan yi.

Saurari cikakken shirin da Hauwa Umar ta gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

LAFIYA UWAR JIKI: Shan Magani Ba Bisa Shawarar Likita Ba Da Mutane Ke Yawan Yi, Disamba 26, 2024.mp3