LAFIYA UWAR JIKI: Shafe-shafen Mayukan Sauya Launin Fata “Bleaching” Da Illolinsu, Maris 16, 2023

Hauwa Umar

LAFIYA UWAR JIKI: Shafe-shafen Mayukan Sauya Kalar Fata “Bleaching” Da Illolinsu, Maris 16, 2023

ABUJA, NIGERIA - Mun samu bakunci da karin haske akan shafe-shafen mayukan masu canja launin fata da illolinsu daga Dr. Khalid Sanusi Kani dake Asibitin Nasarawa a jihar kano, Najeriya.

Shiga shafin a saurari cikakken shirin daga Hauwa Umar:

Your browser doesn’t support HTML5

LAFIYA UWAR JIKI: Shafe-shafen Mayukan Sauya Kalar Fata “Bleaching” Da Illolinsu, Maris 16, 2023.mp3