Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

LAFIYA UWAR JIKI: Cututtukan Da Ke Haddasa Makanta, Maris 09, 2023


Hauwa Umar
Hauwa Umar

A cikin shirin na wannan makon mun tattauna ne akan makanta ko rashin gani da wasu cututtuka ke haddasawa wanda kuma za'a iya kaucewa aukuwar hakan

ABUJA, NIGERIA - Mun samu hira da kwararren likitan Ido Dr. Zailani Abubakar Isa na asibitin tarayya dake Abuja, Najeriya.

Wasu masu makanta
Wasu masu makanta

Shiga shafin a saurari cikakken shirin daga Hauwa Umar:

LAFIYA UWAR JIKI: Cututtukan Da Ke Haddasa Makanta, Maris 09, 2023.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:42 0:00

XS
SM
MD
LG