LAFIYA UWAR JIKI: Samun Tsaiko Wajen Yin Bayangida - Nuwamba 9, 2023

Hauwa Umar

Shirin lafiya uwar jiki na wannan mako ya yi magana ne akan samun tsaiko wajen yin bayan gida a wasu lokutan kuma bayan gida yayi tauri a rika shan wahala wajen fitar sa.

Saurari shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

LAFIYA UWAR JIKI: Batun Samun Tsaiko Wajen Yin Bayangida - Nuwamba 9, 2023