Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

LAFIYA UWAR JIKI: "Acid Peptic Disease" Wata Cuta Mai Kara Sinadari A Cikin Mutum, Kashi Na 2 - Oktoba 12, 2023


Hauwa Umar
Hauwa Umar

Shirin lafiya uwar jiki na wannan mako ya ci gaba da magana ne akan Acid Peptic Disease don jin irin mutanen da suka fi cin karo da irin wadannan cututtukan, yawan masu mafa da cuttukan musamman a nan Najeriya da kuma hanyoyin kariya.

Saurari shirin:

LAFIYA UWAR JIKI
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:22 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG