Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

LAFIYA UWAR JIKI: Batun Wayar Da Kan Jama'a Game Da Cutar Daji


Hauwa Umar
Hauwa Umar

Hukumar lafiya ta duniya ta ware watan Oktoba na kowace shekara a matsayin watan wayar da kan jama'a game da cutar daji wato cancer musamman na Mama. Hakan yasa shirin lafiya uwar jiki na wannan makon ya tattauna da Dr. Khalid Sanusi Kani na asibitin kwararru da ke Yola don jin yadda cutar take a Najeriya da kuma tasirin wayar da kai da ake yi a wannan watan game da cutar.

Saurari shirin:

LAFIYA UWAR JIKI
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:24 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG