LAFIYA UWAR JIKI: Matsalar Ciwon Mara Ga Mata Lokacin Al’ada: Kashi Na Biyu,Yuni 20, 2024

Hauwa Umar

A shirin na wannan makon mun ci gaba da tattaunawa ne da Dr. Adama Ibrahim Jibril akan tsananin ciwon mara ga mata a lokacin al'ada.

Saurari cikakken shirin da Hauwa Umar ta gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

LAFIYA UWAR JIKI: Matsalar Ciwon Mara Ga Mata Lokacin Al’ada: Kashi Na Biyu, Yuni 20, 2024.mp3