LAFIYA UWAR JIKI: Ciwon Koda Da Ya Addabi Mutane A Duniya, Satumba 19, 2024

Hauwa Umar

A shirin Lafiya na wannan makon mun tattauna ne da Dr. Muslim Bello Katagum akan ciwon koda dake cigaba da addabar mutane a fadin duniya.

Saurari cikakken shirin da Hauwa Umar ta gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

LAFIYA UWAR JIKI: Ciwon Koda Da Ya Addabi Mutane A Duniya, Satumba 19, 2024