LAFIYA UWAR JIKI: Bayani Kan Kurajen Fuska, Kashi Na 2 - Nuwamba 02, 2023

Hauwa Umar

Shirin lafiya uwar jiki na wannan makon, cigaban shirin makon jiya ne akan batun kurajen fuska, da Balaga, dama wasu muhimman bayanai tare da Dr. Muslim Bello katagum.

Saurari shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

LAFIYA UWAR JIKI