LAFIYA UWAR JIKI: Batun Kulawa Da Kuma Cututtukan Fatar Jiki, Yuli 11, 2024

Hauwa Umar

A shirin Lafiya na wannan makon mun tattauna ne da likita a bangaren fatar jiki Dr. Zainab Ibrahim Babba akan muhimmancin ranar Litinin 8 ga watan Yuli da aka yi bikin kula da lafiyar fata ta duniya, domin wayar da kan jama'a kan cututtukan fata da kuma yadda za'a kula da lafiyar fata.

Saurari cikakken shirin da Hauwa Umar ta gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

LAFIYA UWAR JIKI: Batun Kulawa Da Kuma Cututtukan Fatar Jiki, Yuli 11, 2024.mp3