LAFIYA UWAR JIKI: Annobar Cutar Kwalara A Najeriya, Yuni 27, 2024

Hauwa Umar

A shirin Lafiya na wannan makon mun tattauna ne akan annobar cutar kwalara dake ci gaba da yaduwa a Najeriya inda ta yi sanadiyyar mutuwar mutane sama da 50 a kasar.

Saurari cikakken shirin da Hauwa Umar ta gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

LAFIYA UWAR JIKI: Annobar Cutar Cholera A Najeriya, Yuni 27, 2024.mp3