LAFIYA UWAR JIKI: "Acid Peptic Disease" Wata Cuta Mai Kara Sinadari A Cikin Mutum, Oktoba 05, 2023

Hauwa Umar

ABUJA, NIGERIA - A shirin Lafiya Uwar Jiki na wannan makon mun tattauna ne Dr. Muslim Bello Katagum na asibitin Ni'ima dake jihar Bauchi a Najeriya akan Acid Peptic Disease wato wasu rukunin cututtuka da suka shafi yadda jiki ke samar da sinadarin acid a cikin ‘dan adam.

Saurari cikakken shirin da Hauwa Umar ta gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

LAFIYA UWAR Batun Acid Peptic Disease Wani Rukunin Cuta Mai Sinadari A Cikin Mutum, Oktoba 05, 2023.mp3