Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

LAFIYA UWAR JIKI: Karin Haske Kan Cutar Yanar Ido, Satumba 21, 2023


Hauwa Umar
Hauwa Umar

ABUJA, NIGERIA - A cikin shirin Lafiya Uwar Jiki na wannan makon, mun tattauna da Dr. Bashavin Abdoulrahamane da ke asibitin Agadez domin samun karin haske a kan cutar yanar ido, inda kasar Niger, tare da tallafin kasar Turkiyya ke gudanar da aiki kyauta.

Saurari cikakken shirin da Hauwa Umar ta gabatar:

LAFIYA UWAR JIKI: Karin Haske Akan Cutar Yanar Ido, Satumba 21, 2023.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:51 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG