VOA60 AFIRKA: Kungiyoyin Man Petur A Najeriya Sun Fara Yajin Aiki A Duk Fadin Kasar Akan Korar Wasu Ma’aikatansu Da Aka Yi

Your browser doesn’t support HTML5

Kungiyoyin man petur a Najeriya sun fara yajin aiki a duk fadin kasar akan korar wasu ma’aikatansu da aka yi, abinda ya haddasa cunkoso da dogayen layukan sayen mai.