Kungiyoyin Kwadago A Najeriya Suna Barazanar Fara Yajin Aiki, Sun Bukaci Gwamnati Da Ta Dawo Da Biyan Kudin Tallafin Man Fetur

Your browser doesn’t support HTML5

Kungiyoyin kwadago a Najeriya suna barazanar tafiya yajin aiki, inda suka bukaci gwamnati da ta dawo da biyan kudin tallafin man fetur da ta kawo karshe a watan Mayu.