Kungiyar ‘Yan Kasuwa A Najeriya Ta Ce Tashe-Tashen Hankali Na Kawo Illa Ga Tattalin Arzikin Kasar

Your browser doesn’t support HTML5

Kungiyar ‘yan kasuwa a Najeriya ta yi gargadin cewa karuwar tashe-tashen hankali da garkuwa da mutane su na korar ‘yan kasuwa masu sha’awar zuba jari, abin da kuma ya ke yiwa tattalin arzikin kasar babbar illa.