Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Amurka Ta Fitar Da Wani Rahoto Mai Kasashen Da Suka Fi Take Hakkin Addini

Amurka Ta Fitar Da Wani Rahoto Mai Kasashen Da Suka Fi Take Hakkin Addini
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:49 0:00

Amurka ta fitar da rahoton shekara-shekara akan ‘yancin yin addini – kuma Nijeriya da Iran da Saudiyya da China su na daga cikin kasashen da rahoton ya ce suka fi takurawa jama’a.

XS
SM
MD
LG