Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

An Gudanar Da Hawan Nasarawa Wannan Shekarar A Jihar Kanon Najeriya


An Gudanar Da Hawan Nasarawa Wannan Shekarar A Jihar Kanon Najeriya
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:24 0:00

A jihar Kano a Najeriya, bayan kusan shekaru biyu ba a yi ba, a bana an gudanar da Hawan Nasarawa, wata al’ada da sarkin Kano ya ke kai ziyarar wurare a wani bangare na bikin sallah.

XS
SM
MD
LG