An Kai Harin Bam Akan Wani Asibiti Dake Kunduz, Afghanistan

Sojojin Amurka Sun Dauki Alhakin Kai Mummunan Harin Jiragen Sama Akan Wani Asibiti Dake Kunduz A Kasar Afghanistan Inda Suka Bayyana Lamarin A Matsayin Kuskure, Oktoba 7, 2015.


 

Shugabar Kungiyar Likitoci Masu Taimakama Masu Karamin Karfi Joanne Liu Ta Yi Kira Da Ayi Biincike A Kan Mummunan Harin Bam Da Sojin Amurka Suka Kai Kan Wani Asibiti A Birnin Kunduz Kasar Afghanistan, Oktoba 7, 2015.


 

Ire Iren Sakonnin Da Mutane Suka Bari A Kofar Ofishin Kungiyar Likitoci Masu Taimakama Masu Karamin Karfi A Geneva, Oktoba 7, 2015.


 

Lauyar Kungiyar Likitoci Masu Taimakama Masu Karamin Karfi (Medecins Sans Frontieres) Francoise Saulnier Tare Da Shugabar Kungiyar A Taron Manema Labarai A Geneva, Oktoba 7, 2015.



 

Wani Jami'in Gwamnatin Afghanistan Ya Ce Dakarun Gwamnatin Kasar Sun Sami Nasarar Kwato Yankin Kunduz Daga Hannun Mayakan Kungiyar Taliban, Oktoba 7, 2015.



 

Mohammad Umar Safi, Tsohon Gwamnan Kunduz Ya Gargadi Gwamnatin Afghanistan Domin Kaucema Samun Karin Hare Haren Bama Bamai, Oktoba 7, 2015.


 

Sojin Amurka Sun Ce Harin Bam Da Suka Kai Kan Wani Asibiti A Kunduz Kasar Afghanistan Bisa Kuskure Ne.