VOA60 DUNIYA: Kasar Venezuela Za Ta Daina Yin Anfani Da Dalar Amurka

Your browser doesn’t support HTML5

A kasar Venezuela shugaban kasar Nicolas Maduro yace kasar za ta fita daga yin anfani anfani da dala ta ‘yantar da kanta daga Amurka ta koma anfani da kudin kasar China Yuan mako mai zuwa.