Karin Haske Akan Rikicin Isra'ila Da Falasdinawa Mai Dadaddan Tarihi Da Ya Ki Ci Ya Ki Cinyewa

Your browser doesn’t support HTML5

Mohammad Qaddam Sadiq Isa, wani mai bincike da sharhi a kan harkokin Gabas ta Tsakiya wanda yake zaune a Dubai ya mana karin haske akan rikicin da ke tsakanin Isra’ila da Falasdinawa, mai dadadden tarihi da ya ki ci ya ki cinyewa