Karancin Man Fetur a Najeriya, Mayu 27, 2015

Masu motocin haya sun tsaya cak sakamakon rashin man fetur da 'yan Najeriya ke fama da shi. Mayu 27, 2015

Jami'an Tsaro a Najeriya na gardama da masu sayan man fetur. Mayu 27, 2015

Jama'a da dama sun dogara akan 'yan fasa kaurin man fetur domin samun wutar lantarki. Mayu 27, 2015

Harkokin bunburutu na bunkasa a dai-dai wannan lokaci da Najeriya ke fuskantar karancin man fetur. Mayu 27, 2015

Jama'ar Najeriya na sayan man fetur daga 'yan fasa kauri. Mayu 27, 2015

Matsalar rashin man fetur a Najeriya ya shafi mata da yara. Mayu 27, 2015

Jama'ar Najeriya na fama da matsalar rashin mai, saboda yajin aikin ma'aikatan man fetur wanda aka kawo karshensa a baya-bayannan. Sai da ya zuwa yanzu, babu mai a gidajen mai.