KALLABI: Yadda Wata Ma’aikaciyar Gwamnati Da Ke Aikin Asibiti Da Ta Rungumi Sana’ar Saida Kunun Aya – Oktoba 8, 2023

Alheri Grace Abdu

A shirin na wannan makon, batun wata ma’aikaciyar gwamnati da ke aikin asibiti ne da ta rungumi sana’ar saida kunun aya da ya habaka a birnin tarayya Abuja da kewaye.

Mun kuma haska fitila kan wata dabi’a da ke ciwa mata da dama tuwa a kwarya, inda ake samun wadansu suna auren mazan abokansu ko dai a matsayin kishiyoyi ko kuma su yi sanadin mutuwar auren kawar su auri mazansu.

Saurari shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

KALLABI