Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

KALLABI: Batun Matan Aure Masu Fita Aiki Ko Sana’o’i: Kashi Na Biyu, Satumba 30, 2023


Alheri Grace Abdu
Alheri Grace Abdu

WASHİNGTON, D. C. - A shirin Kallabi na wannan makon mun ci gaba ne da tattaunawa akan wani batu da kan kawo rashin jituwa a tsakanin ma’aurata har wasu lokuta ya kan kawo karshe aure, wato shi ne yadda mata masu aiki ko sana’a kan fuskanci kalubaloli har hobbasar ta su ta zama abin rashin alheri a maimakon hanyar taimaka wa iyalinsu.

Saurari cikakken shirin da Grace Alheri Abdu ta gabatar:

KALLABI: Batun Matan Aure Masu Fita Aiki Ko Sana’o’i: Kashi Na Biyu, Satumba 30, 2023.m4a
please wait

No media source currently available

0:00 0:04:45 0:00

  • 16x9 Image

    Grace Alheri Abdu

    Grace Alheri Abdu  babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG