KALLABI: Wata Mata Da Ta Yi Suna A Amurka A Sana’ar Fura - Nuwamba 5, 2023

Alheri Grace Abdu

Yau kallabinmu ta mako, wata mace ce da ta yi suna a nan amurka a sana’ar fura. Zamu kuma yi dubi kan yadda mata suke daukar tsufa da kuma matsalar shan miyagun kwayoyi tsakanin matan aure.

Saurari shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

KALLABI