Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

KALLABI: Batun Mata Da Ke Auren Mazan Abokansu Ko A Matsayin Kishiyoyi Ko Kuma Su Yi Sanadin Mutuwar Auren, Kashi Na 2 - Oktoba 15, 2023


Alheri Grace Abdu
Alheri Grace Abdu

Batun Mata Da Ke Auren Mazan Abokansu Ko Dai A Matsayin Kishiyoyi Ko Kuma Su Yi Sanadin Mutuwar Auren.

Saurari shirin:

please wait
Embed

No media source currently available

0:00 0:25:06 0:00

  • 16x9 Image

    Grace Alheri Abdu

    Grace Alheri Abdu  babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG