KALLABI: Yadda Wata Mata Ta Tsinci Kanta A Harkar Koyarwa Babu Shiri, Satumba 10, 2023

Alheri Grace Abdu

WASHINGTON, D. C. - A shirin Kallabi na wanan makon, za ku ji yadda wata mata ta tsinci kanta a harkar malanta ba shiri, ta kuma zama daya daga cikin matan da suka taka rawar gani a harkokin ilimi a jihar Kano. Mun kuma duba irin kalubalen da ta fuskanta.

Saurari cikakken shirin da Grace Alheri Abdu ta gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

KALLABI: Yadda Wata Mata Ta Tsinci Kanta A Harkar Koyarwa Babu Shiri, Satumba 10, 2023. m4a