KALLABI: Hira Da Wakilan VOA Sashen Hausa Mata A Abuja, Janairu, 21, 2024

Alheri Grace Abdu

Shirin Kallabi na wannan makon ya yi hira ne da wakilan Sashen Hausa na Muryar Amurka mata, da ke aiki a birnin tarayya Abuja, da suka hada da Medina Dauda, da Halima Abdulra'uf, da Hauwa Umar da kuma Rukayya Basha. Wadanda suka bayyana yadda suka shiga aikin jarida, da abinda ke burge su a sana'ar da kuma muhimman rahotanni da suka dauko a cikin shekarun da suka shafe suna aikin.

Wannan gudummuwa ce a shirye-shirye na musamman da VOA ta shirya wannan makon yayin bukin cika shekaru 45 da kafa Sashen Hausa.

Saurari cikakken shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

Hira Da Wakilan VOA Sashen Hausa Mata