KALLABI: Hira Da Uwargidan Jihar Bauchi, Aisha Bala Mohammed - Yuli 23, 2023

Alheri Grace Abdu

A cikin shirin na wannan makon, mun tattauna da Uwargidan Jihar Bauchi, Aisha Bala Mohammed, mace ta farko da ta samu lasisin bude jami’a a arewacin Najeriya. Mun kuma tabo batun kin saure da wadansu 'yan mata ko kuma iyayensu musamman mata ke hanawa a yi, sana neman sauri mai hali da shuni.

Saurari cikakken shirin;

Your browser doesn’t support HTML5

KALLABI: Hira Da Uwargidan Jihar Bauchi, Aisha Bala Mohammed - Yuli 23, 2023