KALLABI: Hira Da Pauline Tallen PT1 Da Batun Bincike Asalin Ma'aurata Janairu, 28, 2024

Alheri Grace Abdu

Banda hira da tsohuwar Ministar mata a Najeriya ta baya bayan nan, Pauline Tallen, shirin kallabi ya kuma tattauna kan bukatar gudanar da cikakken bincike kan asalin samari da 'yan mata kafin aure.

Saurari cikakken shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

Hira Da Pauline Tallen PT1