KALLABI: Hira Da Hajiya Inna Galadima Kashi Na 2 Da Kuma Batun Musabbabin Bar Wa Mata Nawayar Kula Da ‘Ya’yansu - Fabrairu 25, 2024

Alheri Grace Abdu

Shirin na wannan makon cigaban hira ne da Hajiya Inna Chiroma, wadda ta yi tarihi a matsayin macen farko da aka zaba a matsayin shugabar karamar hukuma a jihar Borno, shirin kallabi ya kuma haska fitila kan musabbabin barwa mata nawayar kula da ‘ya’yansu ko da kuwa suna tare da iyayen maza.

Saurari shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

KALLABI