KALLABI: Hira Da Dr Amina Aminu Dorayi PT2-Dalilan Mutuwar Aure PT1-Yankan Gishiri -Agusta, 08, 2024

Alheri Grace Abdu

Shirin Kallabi na wannan makon ya dora a kan hira da aka fara da Dr Amina Aminu Dorayi Shugabar kungiyar aikin kula da lafiyar al'umma mai zaman kanta Pathfinder. A yau, ta bayyana kalubale da ta fuskanta a aikin asibita da kuma yadda ta iya shawo kan kalubalen.

Shirin ya kuma fara nazarin dalilan karuwar mutuwar aure a kasashen nahiyar Afrika.

A fannin kiwon lafiya kuma, shirin ya yi bayani a kan illar yankar gishiri.

Saurari cikakken shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

KALLBI EP068- KALLABI: Hira Da Dr Amina Aminu Dorayi PT2-Dalilan Mutuwar Aure PT1-Yankan Gishiri