Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

KALLABI: Hira Da Dr Amina Aminu Dorayi PT1-Dokar Kare Hakkokin Kananan Yara-Yuli, 28, 2024


Alheri Grace Abdu
Alheri Grace Abdu

Shirin Kallabi na wannan makon ya karbi bakuncin Shugabar Cibiyar kula da lafiyar al'umma mai zaman kanta Pathfinder, da take aiki a kasashe da dama na duniya.

Shirin ya kuma yi nazarin abinda ya zama kadangaren bakin tulu a yunkurin kafawa da kuma aiwatar da dokar kare hakkokin kananan yara a Najeriya.

Saurari cikakken shirin:

KALLBI EP067-Hira Da Dr Amina Aminu Dorayi PT1-Dokar Kare Hakkokin Kananan Yara
please wait

No media source currently available

0:00 0:22:21 0:00

  • 16x9 Image

    Grace Alheri Abdu

    Grace Alheri Abdu  babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG