KALLABI-EP011-Batutuwa- Hira da Samirah Hamza Pt2- Yadda Matan Najar Suka Sami 'Yanci-Madam Maryam Bayard- PT2-06-04-2023

Alheri Grace Abdu

A shirin namu na wannan makon, mun karbi bakuncin Madam Maryamu Bayard macen da ta zama kallabi a fannin siyasar Jamhuriyar Nijar wadda banda gwaggwarmayar nemar wa mata ‘yanci, ta kuma kafa Jam’iya, ta tsaya takarar shugaban kasa. Kamar yadda muka alkawarta, mun nemi jin yadda rashin cimma burin Samirah Hamza Ahmed na zama likita, bai hana ta taimakawa mabutaka ba.

Saurari cikakken shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

KALLABI-EP011