KALLABI-EP009-Batutuwa-Hira da Samirah Hamza Ahmed Pt1- Mata Da Siyasa, Siyasar Mata A Ghana-05-21-2023

Alheri Grace Abdu

A shirin na wannan makon, mun kawo kashin farko na hira da kallabin makon Samirah Hamza Ahmed wata matashiya da zaren aure ya hana ta cimma burinta na zama likita, duk da haka bai hana ta taimakawa al'umma ba. Mun kuma yi hira da daya daga cikin mata 25 da suka tsaya takarar gwamna a Najeriya. Sai kuma gudummuwar da mata ke badawa a siyasar kasar Ghana.

Saurari cikakken shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

KALLABI-EP009-Batutuwa-Hira da Samirah Hamza Ahmed Pt1, Mata Da Siyasa-Kahdija, Siyasar Mata A Ghana