KALLABI: Batun Matan Aure Masu Fita Aiki Ko Sana’o’i: Kashi Na Farko, Satumba 30, 2023

Alheri Grace Abdu

WASHINGTON, D. C . -A shirin Kallabi na wanan makon mun tattaunawa akan wani batu da kan kawo rashin jituwa a tsakanin ma’aurata har wasu lokuta ya kan kawo karshe aure, wato shi ne yadda mata masu aiki ko sana’a kan fuskanci kalubaloli har hobbasar ta su ta zama abin rashin alheri a maimakon hanyar taimaka wa iyalinsu.

Saurari cikakken shirin da Grace Alheri Abdu ta gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

KALLABI: Batun Matan Aure Masu Fita Aiki Ko Sana’o’i: Kashi Na Farko, Satumba 30, 2023.m4a